2011 zaben gwamnan jihar Zamfara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdeveniment2011 zaben gwamnan jihar Zamfara
Iri gubernatorial election (en) Fassara
Kwanan watan 26 ga Afirilu, 2011
Ƙasa Najeriya

Zaben gwamnan jihar Zamfara na shekara ta 2011 shi ne zaben gwamnan jihar Zamfara karo na 4 . Wanda aka gudanar a ranar 26 ga watan Afrilu, na shekarar 2011, dan takarar jam'iyyar All Nigeria Peoples Party, Abdul'aziz Abubakar Yari ya lashe zaben, inda ya doke Mahmud Shinkafi na jam'iyyar People's Democratic Party .

Sakamako[gyara sashe | gyara masomin]

‘Yan takara guda goma sha bakwai 17 ne suka fafata a zaben. Abdul'aziz Abubakar Yari na jam'iyyar All Nigeria Peoples Party ne ya lashe zaben inda ya doke Mahmud Shinkafi daga jam'iyyar People's Democratic Party . Kuri'un da aka kada sun kai 1,022,991, kuri'u masu inganci 989,378, an soke kuri'u 33,613.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]