Jump to content

Abdelaziz Barrada

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

It has been suggested to merge this page with Abdulaziz Barrada.

Abdelaziz Barrada
Rayuwa
Haihuwa Provins (mul) Fassara, 19 ga Yuni, 1989
ƙasa Faransa
Moroko
Mutuwa Bailly-Romainvilliers (mul) Fassara, 24 Oktoba 2024
Karatu
Harsuna Larabci
Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
US Sénart-Moissy (en) Fassara2006-2007113
  Paris Saint-Germain2007-2010432
Getafe CF B (en) Fassara2010-2011324
  Getafe CF2011-2013648
  Morocco national under-23 football team (en) Fassara2011-2012114
  Kungiyar kwallon kafa ta kasar Morocco2012-
Al Jazira Club (en) Fassara2013-20142210
  Olympique de Marseille (en) Fassara2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 78 kg
Tsayi 185 cm
IMDb nm13036211

Abdelaziz Barrada (Larabci: عبد العزيز برادة; 19 Yuni 1989 - 24 Oktoba 2024), wani lokaci ana kiransa Abdel, ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya. An haife shi a Faransa, ya wakilci Morocco a matakin kasa da kasa. Ya buga gasar La Liga ta Spain a Getafe da kuma Ligue 1 ta Faransa a Marseille, baya ga ya yi fice a fagen kwallon kafa a Hadaddiyar Daular Larabawa, Turkiyya da Qatar.

Ya buga wa Morocco wasanni sau 26, kuma an zabe shi a gasar kwallon kafa ta Olympics a shekarar 2012 da kuma gasar cin kofin kasashen Afrika na 2013.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.