Abdullah I na Jordan
Appearance
Abdullah na bin Al-Husaini ( Larabci: عبد الله الأول بن الحسين , Abd Allāh Al-Awal ibn Al-Husayn, Fabrairu 1882 - 20 July 1951) shi ne mai mulkin Jordan da wajen jordan, daga 1921 har zuwa kashe shi a 1951. Shi ne Sarki na farko na Jordan.
An kashe Abdullah a Urushalima ta hanyar wani Bafalasdine mai fafutuka a 20 Yuli 1951, yana da shekaru 69.