Abiyote Abate (Amharic: Abyote Abate; an haife shi a ranar, 20 ga watan Nuwamban shekarar 1980 a Addis Ababa ) ɗan wasan tseren nesa ne na Habasha wanda ya ƙware a cikin tseren mita 3000 da 5000.[1] Tun a shekarar 2005 bai yi takara a mataki na daya .[2]