Jump to content

Abolaji Omotayo Oluwaseun

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abolaji Omotayo Oluwaseun
Rayuwa
Haihuwa 6 Disamba 1998 (26 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Yaren Yarbawa
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a dan tsere mai dogon zango
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Abolaji Omotayo Oluwaseun (an haife ta a ranar 12 ga watan Yunin 1998) 'yar wasan tseren Najeriya ce.[1] Ta lashe lambar zinare a tseren mita 4x100, a gasar wasannin guje-guje da tsalle-tsalle ta Afirka ashekarar 2015.

Farkon Rayuwa da karatu

[gyara sashe | gyara masomin]

Wasanni da lashe lambar tagulla

[gyara sashe | gyara masomin]

Ta halarci gasar 2014 ta matasan Najeriya (U18). Ta samu lambar tagulla, a tseren mita 100, a 12.57, bayan Aniekeme Alphonsus da Favor Ekezie.[2] Ta halarci gasar 2014 na matasa na duniya a wasannin motsa jiki.[3] Ta shiga cikin Wasannin Matasan Commonwealth na 2015, ta lashe lambar zinare a tseren mita 4×100.[4]

  1. Olus, Yemi (2015-04-17). "AFN picks 27 athletes for African Youth Championships". MAKING OF CHAMPIONS. Retrieved 2020-10-22.
  2. admin. "Dr. D. K. Olukoya National U-18 Champs, Ijebu Ode (Nigeria) 27-28/02/2014 | Africathle". Retrieved 2020-10-22.
  3. "4x100 Metres Relay Result | IAAF World Junior Championships 2014" . www.worldathletics.org Retrieved 2020-10-22.
  4. "Meet Results". liveresults.qldathletics.org.au. Retrieved 2020-10-22.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]