Abolhassan Banisadr
Abolhassan Banisadr | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
5 ga Faburairu, 1980 - 22 ga Yuni, 1981 ← no value - Mohammad-Ali Rajai →
17 Nuwamba, 1979 - 10 ga Faburairu, 1980 ← Ali Ardalan (en) - Hossein Namazi (en) →
12 Nuwamba, 1979 - 29 Nuwamba, 1979 ← Ebrahim Yazdi (en) - Sadegh Ghotbzadeh (en) → | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Hamadan (en) , 22 ga Maris, 1933 | ||||||
ƙasa |
Pahlavi Iran (en) Iran | ||||||
Mazauni | Versailles (en) | ||||||
Harshen uwa | Farisawa | ||||||
Mutuwa | 13th arrondissement of Paris (en) , 9 Oktoba 2021 | ||||||
Ƴan uwa | |||||||
Mahaifi | Nasrallah Banidsadr | ||||||
Yara |
view
| ||||||
Ahali | Fathullah Banisadr (en) | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta |
University of Paris (en) University of Tehran (en) | ||||||
Harsuna |
Farisawa Faransanci Turanci | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa, Mai tattala arziki, ɗan jarida, essayist (en) da marubuci | ||||||
Aikin soja | |||||||
Fannin soja | Armed Forces of Iran (en) | ||||||
Digiri | commander-in-chief (en) | ||||||
Ya faɗaci | Iran–Iraq War (en) | ||||||
Imani | |||||||
Addini | Musulunci | ||||||
Jam'iyar siyasa | no value | ||||||
banisadr.org | |||||||
Abolhassan Banisadr Dan siyasar kasar Iran ne kuma marubuci. Shine shugaban kasar Iran na farko bayan an tabbatar da Gwamatin musulunci sakamakon juyin juya hali da akayi a shekarar 1979, ya kasance a wannan kujera ta shugaban kasa na wasu watanni daga shekara ta alif 1980 zuwa shekarar 1981. wanda daga bisani masu zartarwa na kasar suka tsigeshi daga mukamin na shugaban kasa. Kafin kasancewarshi shugaban kasa, shine minista mai kula da harkokin waje. Ya zauna kasar faransa a shekaru masu dama inda ya kirkiri wata kungiya a siyasan ce mai suna National Council of Resistance of Iran dake yaki da manufofin sabuwar Gwamnatin musulunci ta iran.
Rayuwa da karatun shi
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Banisadr a ranar 27 ga watan maris a shekarar 1933[1] kuma mahaifin shi ayatollah ne kuma makusanci ga Ruhollah Khomeini[2] Banisadr ya karanci ilimin shari,a tare da ilimin fahimtar halin dan adam a [[jami 'ar Tehran]] [3] A shekarun 1960 ya karanci ilimin kudi da tattalin arziki a jami'ar Sorbonne[4][5] Mahaifin Banisadr ya rasu a shekarar 1972 wanda akayi jana'izarshi a kasar iraq kuma ya kasance lokaci na farko da Banisadr ya taba haduwa da Ayatollah Khomein[6] Banisadr ya kasance daya daga cikin kungiyar dalibai masu yaki da Gwamnatin Shah a farkon shekarun 1960 a sanadiyyar haka yaje gidan yari har sau biyu kuma ya samu mummunar rauni wanda hakan ya jaza masa tafiya kasar faransa, kuma gada bisani ya shiga kungiyar turjiya ga Gwamnatin iran wanda Ayatullah Khumaini ke jagoranta kuma ya kasance daya daga cikin manyan wannan kungiya[7][8] Banisadr ya dawo kasar Iran tare da Imam Khomaini a farkon juyin juya hali a watan fabairun shekarar 1979. Ya rubuta littafi mai huddatayyar kudi a musulunci mai suna Eghtesad Tohidi[9]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://books.google.com.ng/books?id=hP7jJAkTd9MC&redir_esc=y
- ↑ Sreberny-Mohammadi, Annabelle; Ali Mohammadi (January 1987). "Post-Revolutionary Iranian Exiles: A Study in Impotence". Third World Quarterly. 9 (1): 108–129. doi:10.1080/01436598708419964. JSTOR 3991849.
- ↑ https://www.nytimes.com/2021/10/09/obituaries/abolhassan-bani-sadr-dead.html
- ↑ Kinzer, Stephen (10 October 2021). "Abolhassan Bani-Sadr, Former Iranian President, Dies at 88". The New York Times. p. A21. Retrieved 31 October 2021.
- ↑ https://www.newsobserver.com/news/nation-world/world/article254883977.html[permanent dead link]
- ↑ Rubin, Barry (1980). Paved with Good Intentions (PDF). New York: Penguin Books. p. 308. Archived from the original (PDF) on 21 October 2013. "پو
- ↑ Sreberny-Mohammadi, Annabelle; Ali Mohammadi (January 1987). "Post-Revolutionary Iranian Exiles: A Study in Impotence". Third World Quarterly. 9 (1): 108–129. doi:10.1080/01436598708419964. JSTOR 3991849.
- ↑ Rubin, Barry (1980). Paved with Good Intentions (PDF). New York: Penguin Books. p. 308. Archived from the original (PDF) on 21 October 2013
- ↑ https://web.archive.org/web/20211010005835/https://www.ca-c.org/online/2006/journal_eng/cac-04/16.bekkinen.shtml