Jump to content

Abu-Hudhayfah ibn Utbah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abu-Hudhayfah ibn Utbah
Rayuwa
Haihuwa Makkah, 581
Mutuwa Al-Yamama (en) Fassara, 633
Ƴan uwa
Mahaifi Utba ibn Rabi'ah
Abokiyar zama Sahla bint Suhail (en) Fassara
Yara
Ahali Walid ibn Utbah (en) Fassara da Hind bint Utbah (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Aikin soja
Ya faɗaci Expeditions of Muhammad (en) Fassara
Badar
Imani
Addini Musulunci

Abū Ḥudhayfåa ibn ʿUtba (Larabci: أبو حذيفة بن عتبة; mutuwa 633), cikakken suna Abū Ḥudhayfa ibn ʿUtba ibn Rabīʿa ya kasance ɗaya daga cikin Sahabban Manzon Allah Muhammad (S.A W) na farko. Ɗa ne ga Utba ibn Rabi'a, ɗaya daga cikin shugabannin Banu Abd Shams. Ɗan'uwa ne ga Walid ibn Utba da Hind bint Utba, matar Abu Sufyan ibn Harb.

Yana da bawa da ake kira Salim Mawla Abi Hudhayfa, shahararre ne daga cikin Sahabban Annabi Muhammad kuma masanin Kur'ani, wanda ya ƴanta shi kuma ya ayyana shi amatsayin ɗansa har sai sanda aka saukar da ayoyin Alkur'ani da suka soke yin hakan, sai ya ɗauki Salim amatsayin babban abokin.[1]

Ya rasu tare da ɗan da ya raina, Salim Mawla Abi Hudhayfa a yaƙin Musaylima zamanin khalifah Abu Bakrsahabin annabi

== .

Duba kuma ==

  1. Burton, John (1979). The Collection of the Qur'an. Cambridge University Press. p. 88. ISBN 9780521296526.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]