Abu Bakr Shawky

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abu Bakr Shawky
Rayuwa
Haihuwa Kairo, 20 century
ƙasa Misra
Austriya
Karatu
Makaranta New York University (en) Fassara
Sana'a
Sana'a darakta, marubin wasannin kwaykwayo da marubuci
IMDb nm3821378

Bakr "A.B. Shawky (Arabic) marubuci ne kuma darektan Masar-Austriya.[1] An zaɓi fim ɗinsa na farko, Yomeddine, don shiga cikin bikin fina-finai na Cannes na 2018 kuma an nuna shi a cikin sashin Babban Gasar kuma ya yi gasa don samun damar lashe kyautar Palme d'Or.

Rayuwasa[gyara sashe | gyara masomin]

Shawky ya auri Dina Emam. Su biyun sun yi aure bayan samar da fim din su, Yomeddine.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "DesHighPics". home | Desert Highway Pictures (in Turanci). Archived from the original on 2019-05-25. Retrieved 2018-04-20.
  2. Cole, Deborah (May 15, 2018). "Leave the movie at the bedroom door, Cannes star couples say". The Daily Star. Agence France Presse. Retrieved November 5, 2020.

Hanyoyin Hadi na waje[gyara sashe | gyara masomin]