Abubakar Balarabe Mahmoud

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abubakar Balarabe Mahmoud
Rayuwa
Haihuwa 15 ga Janairu, 1955 (69 shekaru)
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Sana'a

Abubakar Balarabe Mahmoud (wanda aka fi sani da AB Mahmoud) babban lauya ne ɗan Najeriya da ya fito daga jahar jihar Kano ya riƙe muƙamin shugaban kungiyar Lauyoyi ta Najeriya da kuma muƙamin shugaban jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Kano Wudil, KUST.

Tarihin Rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi AB Mahmoud ne a jihar Kano kuma ya fara karatun firamare a Jihar Kano, ya halarci jami'ar Ahmadu Bello ta Zariya inda ya samu digiri na farko a fannin shari'a da kuma masanin shari'a a shekara ta alif Ɗari tara da saba'in da tara 1979 da shekarar alif ɗari tara da tamanin da hudu1984 inda ya kuma samu digiri na farko na dokoki a lokacin da ya je makarantar koyon aikin lauya ta Najeriya inda ya ya samu horo a matsayin lauya kuma an kira shi mashaya a watan Mayu shekara ta 1979.

Aiki da Mukamai[gyara sashe | gyara masomin]

AB Mahmoud ya fara aiki a shekara ta 1979 a matsayin majalisar jiha tare da Ma’aikatar Shari’a ta Jihar Kano har zuwa Babban Lauya kuma Kwamishinan Shari’a na jihar Kano ya yi murabus ya kuma kafa kamfanin lauya na Dikko & Mahmoud a shekara ta 1993, aka zaɓe shi a matsayin Shugaba na kungiyar Lauyoyi ta Najeriya, reshen Kano shi ma a shekara ta 1993. ya zama Babban Lauyan Najeriya a shekara ta 2001 kuma an zabe shi Shugaban kungiyar Lauyoyin Najeriya inda ya yi aiki tsakanin shekara ta 2016 da shekara ta 2018 [1][2][3] [4][5][6][7] Shine mataimakin shugaban kasa na farko na Kasuwar Hannun Jari ta Najeria Shine kansila ga tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya kuma tsohon Sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi [8][9][10][11][12][13][14][15]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Ahead Of NBA Presidential Elections, A B Mahmoud SAN Speaks On His Plans For The Bar". Nigerian Voice. Retrieved 2021-02-22.
  2. Elites, The (2016-08-26). "AB Mahmoud Takes Over As 28th NBA President". The Elites Nigeria (in Turanci). Retrieved 2021-02-22.
  3. "A TEA CUP THOUGHT ON THE 56TH NIGERIAN BAR ASSOCIATION ANNUAL GENERAL CONFERENCE". The LawPavilion Blog (in Turanci). 2016-08-30. Retrieved 2021-02-22.
  4. Ifeoma, Peters. "Ex-NBA President A.B Mahmoud SAN Appointed to the Board of MTN - DNL Legal and Style" (in Turanci). Archived from the original on 2021-01-20. Retrieved 2021-02-22.
  5. "National Judicial Council". njc.gov.ng. Archived from the original on 2020-11-28. Retrieved 2021-02-22.
  6. "PROFILE - A.B Mahmoud SAN". Archived from the original on 2021-03-03. Retrieved 2021-02-22.
  7. Chila Andrew Aondofa (2020-02-11). "ABUBAKAR MAHMOUD, SAN: Legal Icon And Former President NBA". The Abusites (in Turanci). Archived from the original on 2021-06-07. Retrieved 2021-02-22.
  8. https://allafrica.com/stories/200305280654.html
  9. "Press Statement by Emir Sanusi's legal team led by A.B. Mahmoud". Daily Trust (in Turanci). Retrieved 2021-02-22.
  10. "Metro - NBA President, Mahmoud, Takes Position On Hijab Controversy". Nigeria News Links | Today's Updates - Nigerian Bulletin (in Turanci). Retrieved 2021-02-22.
  11. Edokwe, Bridget (2018-06-02). "Ikeja NBA Branch members petitions AB Mahmoud over Alleged conversion of branch fund and abuse of office by Adesina Ogunlana". BarristerNG.com (in Turanci). Retrieved 2021-02-22.
  12. "AB Mahmoud". Newswire Law and Events (in Turanci). 2017-12-25. Retrieved 2021-02-22.
  13. "Legal profession must take responsibility in fight against corruption – AB Mahmoud". Businessday NG (in Turanci). 2016-02-24. Retrieved 2021-02-22.
  14. https://allafrica.com/stories/200305280654.html
  15. "Hon. Justice Patricia Mahmoud: Righteousness in the Kano judiciary". Vanguard News (in Turanci). 2015-01-14. Retrieved 2021-02-22.