Jump to content

Ada Lovelace

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Ada lovelace)
Ada Lovelace
Rayuwa
Cikakken suna Augusta Ada Byron
Haihuwa Landan, 10 Disamba 1815
ƙasa United Kingdom of Great Britain and Ireland
Harshen uwa Turanci
Mutuwa Marylebone (en) Fassara, 27 Nuwamba, 1852
Makwanci Church of St. Mary Magdalene, Hucknall (en) Fassara
Yanayin mutuwa  (Ciwon daji na Mahaifa)
Ƴan uwa
Mahaifi Lord Byron
Mahaifiya Anne Isabella Byron
Abokiyar zama William King-Noel, 1st Earl of Lovelace  (8 ga Yuli, 1835 -  27 Nuwamba, 1852)
Yara
Ahali Allegra Byron (en) Fassara da Elizabeth Medora Leigh (en) Fassara
Karatu
Harsuna Turanci
Malamai Mary Somerville (mul) Fassara
Augustus De Morgan (en) Fassara
William Frend (en) Fassara
Sana'a
Sana'a masanin lissafi, Furogirama, maiwaƙe, computer scientist (en) Fassara, inventor (en) Fassara, mai aikin fassara, marubuci da injiniya
Employers University of Cambridge (en) Fassara
Wanda ya ja hankalinsa Charles Babbage
Sunan mahaifi A. A. L.
wannan itace Ada Lovelace wacce takasance uwa ga na'ura ma'ana cumputer
Ada Lovelace

Ada levelace Augusta Ada King, Countess of Lovelace (née Byron) (An haife ta ranar 10 ga watan Satumba, 1815 - 27 Nowamban 1852). Ta kasance diya ce ga Peot Lord Byron. Ana mata lakabi da uwar na'ura ma'ana (computer).

Ayyukan Da Tayi.

[gyara sashe | gyara masomin]

Ada Lovelace tayi ayyuka kaman haka a lokacin ta, hada na'ura da yawa (computer).

Ada Lovelace

Lovelace ta aura William King a shekara ta(1835). Kuma ta kasance tana da yara dashi kafin mutuwar ta.

Lovelace ta mutu ranar 27 ga watan Nowamban shekara ta alif 1852).