Jump to content

Ada Lovelace

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ada Lovelace
Rayuwa
Cikakken sunaAugusta Ada Byron
HaihuwaLandan, 10 Disamba 1815
ƙasaUnited Kingdom of Great Britain and Ireland
Harshen uwaTuranci
MutuwaMarylebone (mul) Fassara, 27 Nuwamba, 1852
MakwanciChurch of St. Mary Magdalene, Hucknall (en) Fassara
Yanayin mutuwaSababi na ainihi (Ciwon daji na Mahaifa)
Ƴan uwa
MahaifiLord Byron
MahaifiyaAnne Isabella Byron
Abokiyar zamaWilliam King-Noel, 1st Earl of Lovelace  (8 ga Yuli, 1835 -  27 Nuwamba, 1852)
Yara
AhaliAllegra Byron (en) Fassara da Elizabeth Medora Leigh (en) Fassara
Karatu
HarsunaTuranci
MalamaiMary Somerville (mul) Fassara
Augustus De Morgan (mul) Fassara
William Frend (mul) Fassara
Sana'a
Sana'amasanin lissafi, Furogirama, maiwaƙe, computer scientist (en) Fassara, inventor (en) Fassara, mai aikin fassara, marubuci da injiniya
EmployersUniversity of Cambridge (en) Fassara
Wanda ya ja hankalinsaCharles Babbage
Sunan mahaifiA. A. L.
wannan itace Ada Lovelace wacce takasance uwa ga na'ura ma'ana cumputer

Ada levelace Augusta Ada King, Countess of Lovelace (née Byron) (An haife ta ranar 10 ga watan Satumba, 1815 - 27 Nowamban 1852). Ta kasance diya ce ga Peot Lord Byron. Ana mata lakabi da uwar na'ura ma'ana (computer).

Ayyukan Da Tayi.

[gyara sashe | gyara masomin]

Ada Lovelace tayi ayyuka kaman haka a lokacin ta, hada na'ura da yawa (computer).

Ada Lovelace

Lovelace ta aura William King a shekara ta(1835). Kuma ta kasance tana da yara dashi kafin mutuwar ta.

Lovelace ta mutu ranar 27 ga watan Nowamban shekara ta alif 1852).