Charles Babbage
Charles Babbage (an haife shi a ranar 26 ga watan Satumban shekara ta 1791), Bature ne kuma shahararren mai ilimi ne.[1] Ya kasance masanin lissafi[2], mahikayanci, mai kirkire-kirkire, injiniya, kuma shine ya kirkiro dabarar 'digital programmable computer'.[3]
Mutuwa[gyara sashe | gyara masomin]
Ya mutu ne ranar 18 ga watan octoban shekara ta 1871.
Ayyukan kimiya[gyara sashe | gyara masomin]
Babbage yayi ayyukan kimiyya kaman haka, Mathematics, Engineering, Political economic, Cumputer Science.
Ilimi[gyara sashe | gyara masomin]
Babbage yayi makaran ta kwalegi a , Trinity kwalege, Cambridge.
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ Terence Whalen (1999). Edgar Allan Poe and the masses: the political economy of literature in antebellum America. Princeton University Press. p. 254. ISBN 978-0-691-00199-9. Retrieved 18 April2013.
- ↑ Craik, Alex D. D. (February 2005). "Prehistory of Faà di Bruno's Formula". The American Mathematical Monthly . 112 (2): 119–130.
- ↑ Copeland, B. Jack (18 December 2000). "The Modern History of Computing". The Modern History of Computing (Stanford Encyclopedia of Philosophy). Stanford Encyclopedia of Philosophy. Metaphysics Research Lab, Stanford University. Retrieved 1 March 2017.