Adaku Okoroafor

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Adaku Okoroafor
Rayuwa
Haihuwa 18 Nuwamba, 1974 (49 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen Ibo
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Adaku Okoroafor (An haife ta ranar 18 ga watan Nuwamba, 1974) a Nijeriya. tana cikin yan kwallon da suka buga a matsayin gaba a tawagar mata ta nijeriya. kuma Ta kasance daga cikin `yan wasan a farkon FIFA FIFA World Cup da kuma 1995 FIFA World Cup na Duniya. zuwanta gasan ninnan gida biyu yasa tasa Mu nasara sosai.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2007-10-24. Retrieved 2020-11-09.

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • Adaku Okoroafor – FIFA competition record