Jump to content

Adanna Nwaneri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Adanna Nwaneri
Rayuwa
Haihuwa 31 ga Augusta, 1975 (49 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Tarihin Mutanen Ibo
Harshen uwa Harshen, Ibo
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen, Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Adanna Nwaneri (an haife ta ranar 31 ga watan Agustan 1975) kuma ’yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Najeriya wadda ta taka leda a matsayin mai tsaron baya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Najeriya. Ta kasance daga cikin kungiyar a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA na 1999. Ta shahara a fannin wasannin buga kwallon kafa.[1]

  1. "FIFA Women's World Cup USA 1999 - Nigeria". FIFA Women's World Cup United States 1999. FIFA. 1999. Archived from the original on 2017-05-10. Retrieved 2007-09-28.

Hanyoyin haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Adanna Nwaneri – FIFA competition record