Aderonke Adeniyi Esther
Aderonke Adeniyi Esther | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Jahar Oyo, 15 Nuwamba, 1983 (41 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Yarbanci |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan wasan kwaikwayo |
Aderonke Adeniyi aka Sikemi (an haife tane ranar 15 ga watan Nuwamba, 1983) yar'Najeriya ce yar fim kuma mai shirya fina-finan a kamfanin yin fim na Nollywood. Takasance ne anfi saninta da shirye-shiryenta da take yi acikin harshen Yorubanci fina-finai.
Farkon rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haife tane a ranar 15 ga watan Nuwamba a jihar Oyo ( Najeriya ), ɗa ta biyu a cikin iyali shida. Ta halarci makarantar Kinder Land Nursery da Primary school,a jihar Oyo; Kwalejin Polytechnic ne na Ibadan a Jihar Oyo inda ta samo mata takardar shaidar difloma ta kasa sannan kuma Mui Authentic School of Drama domin yin karatun digirin tana biyu.
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Ta sami digirin tane a fannin yin zane-zane ne daga wata makaranta mai suna Authentic School of Drama kuma ta shiga masana'antar sosai a 2007. sannan Tayi fice a karon farko a fim din Ebure na 2007. A shekara ta 2014, ta fitar da fim din ta na farko, Sikemi . Ta ci gaba da samar da Iboju a shekara ta 2015, Ajaga da Aya Wa a shekara ta 2016 da sabon fitowar ta, Twisted a 2018. Ta kuma yi fice a farnin fina-finai da yawa kamar, Iku Ewa, Oyenusi, Atori, Ogede Dudu, Orisirisi, Iranran da sauran su.
Rayuwarta
[gyara sashe | gyara masomin]Aderonke Adeniyi, mahaifiya ce mara miji ga ya'yanta yara biyu
Kyautuka da girmamawa
[gyara sashe | gyara masomin]- Mainland TV Show Show da lambar yabo mafi kyawun Actress (2017)
- Kyautar Green View Nishadi Nollywood Namijin Namiji (Na mace) (2018)
Fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]- Ebure (2008)
- Iku Ewa (2009)
- Oyenusi (2009)
- Jemiriye (2011)
- Ogede Dudu (2009)
- Sikemi (2014)
- Aljanna ta wauta (2015)
- Atori (2015)
- Iboju (2015)
- Woto (2016)
- Ajaga (2016)
- Orisirisi (2016)
- Iranran (2016)
- Aya Wa (2017)
- Twisted (2018)
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin 'yan fim din Najeriya