Adijat Ayuba
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Najeriya, 11 Oktoba 1983 (42 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Harshen uwa | Yarbanci |
| Karatu | |
| Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a |
judoka (en) |
Adijat Ayuba (An haife ta ranar 11 ga watan Oktoba shekara ta alif dari tara da tamanin da uku 1983) yar wasan caskale ce ta kasar Najeriya wanda ta fafata a yudo. Ta lashe lambar azurfa a wasanin Pan African Games na 2007, da kuma lambar tagulla a gasar 2010 ta Judo ta Afirka.[1][2]
Nasarori
[gyara sashe | gyara masomin]Adijat Ayuba tayi nasarar mallakar a wasan women's 78 kg, a wasannin Afirka na shekarar 2007 a Algeir, Aljeriya.