Adrien Tameze

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Adrien Tameze
Rayuwa
Haihuwa Lille, 4 ga Faburairu, 1994 (30 shekaru)
ƙasa Faransa
Kameru
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Ƙungiyar kwallon kafar Kamaru-
  France national under-18 association football team (en) Fassara-
  France national under-16 association football team (en) Fassara-
  France national under-17 association football team (en) Fassara-
Valenciennes F.C. (en) Fassara24 ga Yuli, 2015-1 ga Yuli, 2017
  OGC Nice (en) Fassara1 ga Yuli, 2017-3 Satumba 2020
Atalanta B.C.31 ga Janairu, 2020-3 ga Augusta, 202000
Hellas Verona F.C. (en) Fassara3 Satumba 2020-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 78 kg
Tsayi 180 cm

Adrien Tameze[1] Adrien Fidele Tameze Aoutsa an haife shi a ranar 4 ga watan Fabrairu a shekarar 1994 ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar kwallon kafar Torino Serie A na Italiya.[2]

An haife shi a Faransa ga iyayen Kamaru, Tameze ya wakilci ƙasarsa ta haihuwa a matakin matasa. A cikin 2018, an kira shi don buga wa tawagar ƙasar Kamaru[3].

A ranar 31 ga watan Janairu 2020, Tameze ya shiga ƙungiyar kwallon kafar Atalanta a Serie A na Italiya kan lamuni watau loan kenan tare da zaɓi don saye.[4] A ranar 3 ga Satumba 2020, ya rattaba hannu kan ƙungiyar kwallon kafar Hellas Verona har zuwa 30 ga Yuni 2024.[5][6]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Adrien_Tameze
  2. https://www.transfermarkt.com/adrien-tameze/profil/spieler/157507
  3. https://www.whoscored.com/Players/124721/Show/Adrien-Tameze
  4. https://www.whoscored.com/Players/124721/History/Adrien-Tameze
  5. https://fbref.com/en/players/8da74c05/Adrien-Tameze
  6. https://www.flashscore.com.ng/player/tameze-adrien/nRc0fR5f/