Jump to content

Aina Onabolu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Aina Onabolu
Rayuwa
Haihuwa Ijebu Ode, 13 Satumba 1882
ƙasa Najeriya
Ƙabila Yaren Yarbawa
Afirkawan Amurka
Mutuwa Lagos,, 1963
Karatu
Makaranta Académie Julian (en) Fassara
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a painter (en) Fassara da mai karantarwa
Artistic movement Hoto (Portrait)

Aina Onabolu (1882–1963) ta kasance ma’aikaciyar fasaha ta zamani a Najeriya kuma mai zane-zane wacce ta kasance muhimmiyar jigo wajen shigar da fasahar kere-kere a cikin manhajar makarantun sakandare a kasar. 'Ya inganta zanen sifofin muhalli a cikin salo mai ma'ana kuma an san shi da aikinsa na farko na zamani a cikin hoto. Aina babban kakan mawakin pop na Kanada Joseph Onabolu.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.