Jump to content

Aishatou Ousmane Ishaka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Aishatou Ousmane Ishaka
Lua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.
Rayuwa
HaihuwaNijar, 20 century
ƙasaNijar
Karatu
HarsunaFaransanci
Sana'a
Sana'ahafsa
Kyaututtuka

Mejo Aishatou Ousmane Issaka, mataimakiyar darekta ta hulda da jama'a a asibitin sojojo dake Niamey babban birnin Jamhuriyar Nijar, tana ɗaya daga cikin mata sojoji a ƙasar. A shekarar 2016 ta karbi kyautar karramawa da ake ba mata sojoji daga majalisar dinkin duniya saboda aikin da tayi na wanzar da zaman lafiya da tayi a garin Gao na kasar Mali tsakanin shekarar 2014 zuwa 2015. Tarike kaftin a bangaren shiga tsakanin Jami'an tsaro da fararen hula.[1][2][3]

Aishatou Ousmane Ishaka

A ranar 29 ga watan maris, shekarar 2017, Issaka ta karɓi kyauta akan karfafa guiwar mata da kuma take musamman ma saboda aikin wanzar da zaman lafiya a kasashen Nijar da Mali daga ofishin uwargidan shugaban Amurika Malenia Trumph karkashin jagorancin sakataren hukumar kula da harkokin siyasa ta kasar Amurika Thomas A. Shannon.[4][5][6].

  1. ↑ "UN Military Gender Advocate of the Year Award". United Nations Peacekeeping. 2016. Retrieved April 24, 2017.
  2. ↑ "Une capitaine nigérienne ayant servi au sein de la MINUSMA récompensée par l'ONU". Centre d'actualités de l'ONU. September 7, 2016. Retrieved April 12, 2017.
  3. ↑ "MINUSMA : Capitaine Aichatou Ousmane Issaka, une nigérienne récompensée !". Niger Inter. September 8, 2016. Retrieved April 12, 2017.
  4. ↑ "Biographies of the Finalists for the 2017 International Women of Courage Awards". U.S. Department of State. 2017. Archived from the original on 2017-03-29. Retrieved April 12, 2017.
  5. ↑ "2017 International Women of Courage Award". U.S. Department of State. 2017. Archived from the original on 2017-03-27. Retrieved April 12, 2017.
  6. ↑ "Le Commandant Aichatou Issaka Ousmane, lauréate du Prix du Courage Féminin au titre de l'année 2017 : Le porte-flambeau de la participation de la femme nigérienne à la restauration de la paix". Le Sahel, Office National d'Edition et de Presse. 2017. Archived from the original on April 6, 2017. Retrieved April 12, 2017.

.