Aishwarya Rai
|
| |
| Rayuwa | |
| Cikakken suna | Aishwarya Rai da ऐश्वर्या राय |
| Haihuwa |
Mangaluru (en) |
| ƙasa | Indiya |
| Mazauni | Mumbai |
| Harshen uwa |
Tulu (en) |
| Ƴan uwa | |
| Abokiyar zama |
Abhishek Bachchan (en) |
| Yara |
view
|
| Ƴan uwa |
view
|
| Karatu | |
| Makaranta |
Jami'ar Mumbai Ruparel College (en) Kishinchand Chellaram College (en) |
| Harsuna |
Harshen Hindu Turanci Yaren Tamal Tulu (en) Marati |
| Sana'a | |
| Sana'a |
ɗan wasan kwaikwayo, model (en) |
| Tsayi | 167 cm |
| Kyaututtuka |
gani
|
| Imani | |
| Addini |
Hinduism (en) |
| IMDb | nm0706787 |
|
| |
Aishwarya Rai Bachchanr An haife ta 1 ga watan Nuwamba shekara ta 1973) 'yar wasan kwaikwayo ce ta kasar india wacce aka fi sani da a fina-finai na Hindi da Tamil . hiRai ta samu lashe gasar Miss World shekara ta 1994 kuma daga baya ta kafa kanta a matsayin daya daga cikin shahararrun mutane a kasar Indiya. Ta sami kyaututtuka da yawa saboda aikinta, gami da lambar yabo ta Filmfare guda biyu. A shekara ta alif dubu biyu da hudu 2004, mujallar Time ta kira ta daya daga cikin mutane 100 da suka fi tasiri a duniya. A shekara ta alif dubu biyu da tare 2009, Gwamnatin kasar Indiya ta girmama ta da Padma Shri kuma a shekarar 2012, Gwamnatin kasar Faransa ta ba ta lambar yabo ta Order of Arts and Letters . A cikin 2000s da 2010s, kafofin watsa labarai galibi suna kiranta "mace mafi kyau a duniya".