Jump to content

Ajibade Babalade

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ajibade Babalade
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 29 ga Maris, 1972
ƙasa Najeriya
Mutuwa Jahar Ibadan, 4 Satumba 2020
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya1990-
Stationery Stores F.C. (en) Fassara1990-1990
Heartland FC (mul) Fassara1991-1991
Shooting Stars SC (en) Fassara1992-
Afrika Sports d'Abidjan1994-1994
  FC Seoul (en) Fassara1997-199820
  SK Sturm Graz (en) Fassara1998-
Mohun Bagan AC (en) Fassara2004-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Ajibade Babalade (an haife shi a shekara ta 1972) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo wa Ƙungiyar ƙwallon kafa ta ƙasar Nijeriya daga shekarar 1990 zuwa shekarar 1998.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.