Ajuwaya
Appearance
Ajuwaya | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2017 |
Asalin suna | Ajuwaya |
Asalin harshe | Yarbanci |
Ƙasar asali | Najeriya |
Characteristics | |
Genre (en) | adventure film (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Tolu Lordtanner (en) |
'yan wasa | |
Kemi Lala Akindoju Christopher Darko (en) Timini Egbuson Lanre Hassan Etinosa Idemudia (en) Dec Imafidon (en) George Kalu (en) Tolu Lordtanner (en) Feyifunmi Oginni (en) Suara Olayinka (en) Sanni Omozieghele (en) Rahama Sadau Osunbiyi Taiwo (en) | |
Samar | |
Mai tsarawa | Tolu Lordtanner (en) |
External links | |
Ajuwaya fim din Najeriya ne na shekarar 2017 wanda Tolu Aobiyi Lord Tanner ya shirya kuma ya bada umarni. Taurarin shirin sun hada da Timini Egbuson, Lanre Hassan, Etinosa Idemudia, Kemi Lala Akindoju da Rahama Sadau.[1][2][3]
Takaitaccen bayani
[gyara sashe | gyara masomin]Fim din ya kunshi wasu matasa masu yi wa kasa hidima guda shida wadanda aka tura wani kauye a jihar Osun domin yi wa matasa hidima. Labarin ya zama mai sarƙaƙiya lokacin da ƴan ƙungiyar suka farfaɗo da wata muguwar al'ada da aka daɗe ana Yi a cikin al'umma.[4][3]
Haskwa
[gyara sashe | gyara masomin]An kaddamar da fim din a fadin kasar a ranar 7 ga watan Yuli, shekara ta 2019.
Yan wasan shirin
[gyara sashe | gyara masomin]- Kemi Lala Akindoju
- Rahama Sadau
- Christopher Darko,
- Timini Egbuson
- Lanre Hassan
- Etinosa Idemudia
- Dec Imafidon
- George Kalu
- Tolu Lordtanner
- Feyifunmi Oginni
- Suara Olayinka
- Sanni Omozieghele
- Osunbiyi Taiwo.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Horror Movie, Ajuwaya, Brings Out the Best in Lala, Rahama, Etinosa – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Archived from the original on 2022-07-27. Retrieved 2022-07-27.
- ↑ "Rahama Sadau, Kemi Lala Akindoju, others impress In Ajuwaya". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2017-07-08. Archived from the original on 2022-07-27. Retrieved 2022-07-27.
- ↑ 3.0 3.1 "Must Watch Trailer! Kemi Lala Akindoju, Rahama Sadau, Timini Egbuson & More Star in New Film 'Ajuwaya – The Haunted Village'". BellaNaija. 2017-06-03. Retrieved 2024-01-24.
- ↑ Online, Tribune (2017-07-09). "Lala, Rahama, Etinosa shine in Ajuwaya". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2022-07-27.