Kemi Lala Akindoju
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Jahar Ondo, 8 ga Maris, 1987 (39 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Harshen uwa | Yarbanci |
| Karatu | |
| Makaranta |
Jami'ar jahar Lagos : insurance (en) Pan-African University master's degree (en) |
| Matakin karatu |
Digiri master's degree (en) |
| Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi, darakta da mai tsara fim |
|
Mahalarcin
| |
| IMDb | nm5652916 |


Kemi "Lala" Akindoju 'yar fim ce ta Najeriya. Ta lashe lambar yabo ta Africa Magic trailbrailzer saboda rawar da ta taka a fim ɗin Dazzling Mirage.[1]
Rayuwar mutum
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Akindoju ne a ranar 8 ga watan Maris, shekara ta 1987 a cikin dangin yara 4. Ita ‘yar asalin jihar Ondo ce. Ta yi karatun sakandare a Kwalejin Queens, dake jahar Legas. Bayan ta kammala karatun Jarrabawar Afirka ta Yamma, Ta ci gaba da karatun inshora a Jami'ar Legas . Ta kuma sami digiri na biyu a Jami’ar Pan-Atlantic, tana karanta fannin yada labarai da sadarwa.
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]Ta fara wasan kwaikwayo ne a shekarar 2005 daga nuna fina-finai kafin ta tsunduma cikin fina-finai.[2]
Filmography
[gyara sashe | gyara masomin]- Alan Poza (tare da OC Ukeje )
- Dazzling Mirage
- The CEO
- Fifty
- Suru L'ere
Kyauta da gabatarwa
[gyara sashe | gyara masomin]- The Future Awards - 2010 Actor of the year
- 2016 Africa Magic Viewers Choice Awards - Trailblazer award
- 11th Africa Movie Academy Awards - Most Promising Actor
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "My parents are my strongest supporters — Kemi Lala Akindoju, winner, Trailblazer, AMVCA 2016". vanguardngr.com. Retrieved 12 June 2016.
- ↑ "I'm nervous about my roles — Kemi Lala Akindoju". punchng.com. Retrieved 12 June 2016.
Hanyoyin haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Kemi Lala Akindoju on IMDb