Lanre Hassan
Appearance
Lanre Hassan | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Lanre Hassan |
Haihuwa | Najeriya, 3 Oktoba 1950 (74 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar jahar Lagos |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
IMDb | nm2103791 |
Lanre Adesina Hassan (an haife ta a ranar 3 ga watan Octoba shekarata alif dubu ɗaya da dari tara da hamsin(1950-10-03 ) ), wacce ake wa lakabi da Iya Awero yar wasan fina-finai ce ta Najeriya, wacce ta fi fitowa a fim din hausa na Nollywood, dukda cewa tana da abubuwan gabatarwa cikin yaren Ingilishi. Tun farkon fara aikinta da Rukunin gidan wasan kwaikwayon Ojo Ladipo, Lanre ta shahara a fina-finai da yawa.
Zaɓanta a fina finain
[gyara sashe | gyara masomin]- Ìlù Gángan
- Iró Gunfun
- Adelebo
- Aje Metta
- Baba Lukudi
- Iyawo Tunde
- Igba Ewa
- Ìkúnlè Kèsán
- Ìrírí Mi
- Mama Lanre
- Oníbárà
- Àtànpàkò òtún
- Ejide
- Okun Emi
- Dokita Alabere
- Fadùn Sáyémi
- Ire Aye Mi
- Eto Ikoko
- Idajo Mi Tide
- Ishola Oba-orin
- Ogo-Nla
- Sade Blade
- Ògìdán
- Ògo Idílé
- Okun Ife
- Orí
- Jawonbe
- Ogbologbo
- Ojabo Kofo
- Pakúté Olórun
- Boya Lemo
- Back to Africa
- Owo Blow: The Genesis
- Aso Ásiri
- Family on Fire
- Omo Elemosho
- Ayitale
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin hadin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Lanre Hassan on IMDb