Akoka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Akoka


Wuri
Map
 6°31′42″N 3°23′13″E / 6.5284°N 3.3869°E / 6.5284; 3.3869
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaLagos
BirniLagos

Akoka wata unguwa ce a cikin yankin Yaba a jihar Legas.[1] An san ita ce cibiyar manyan makarantu a Legas ciki har da Jami'ar Legas da Kwalejin Ilimi ta Tarayya (Technical), Akoka.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Folarin (29 September 2015). UNILAG students shut down varsity over bedbug attacks. The Punch. Archived from the original on 7 October 2015. Retrieved on 5 October 2015.
  2. Book Presentation. ThisDay Newspaper (3 October 2015). Archived from the original on 4 October 2015. Retrieved on 5 October 2015.