Akor Adams
Appearance
|
| |||||||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
| Haihuwa | Jahar Benue, 29 ga Janairu, 2000 (25 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 1.9 m | ||||||||||||||||||||||||||


Akor Adams Akor Jerome Adams (An haife shi 29 ga Janairu 2000) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Ligue 1 Montpellier.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.