Akudo Sabi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Akudo Sabi
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 17 Nuwamba, 1986 (37 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Bayelsa Queens (en) Fassara2004-2004
  Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya2004-2004
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Akudo Sabi (an haife ta ranar 17 ga watan nuwanba, 1986). ta kasan ce mai buga kwallon kafa ta Najeriya. Tana daya daga cikin kungiyar kwallon kafa ta mata ta kasa ta Najeriya a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2004. An zaɓe ta ne a cikin Kungiyar Kwallon-Kafa ta Mata ta FIFA U-19 ta Duniya a shekarar 2004. A matakin kulob din ta buga wasa a Bayelsa Queens . [1]ta buga wasa a gida da waje.

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Najeriya a Gasar Olympics ta bazara ta 2

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.olympic.org/akudo-sabi