Al Busiri
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa |
Dellys District (en) |
| Harshen uwa | Abzinanci |
| Mutuwa | Alexandria, 1294 |
| Karatu | |
| Harsuna | Larabci |
| Malamai |
Abul Abbas al-Mursi (en) |
| Ɗalibai | |
| Sana'a | |
| Sana'a |
maiwaƙe, Islamic jurist (en) |
| Muhimman ayyuka |
Al-Burda al-Qasida al-Hamziyya (en) |
| Fafutuka |
Shadhili (en) |
| Imani | |
| Addini | Musulunci |
Al-Būṣīri: Abū 'Abdallah Muhammad ibn Sa'īd al-Sanhāji al-Būṣīri;an kuma san shi da Imaam Busayri yayi rayuwa tsakanin shekarar 1212 zuwa 1294, mawaki ne na musulmi wanda ke cikin umarnin Shaziliyya, kasancewarsa almajirin Sheikh Abul Abbas al-Mursi kai tsaye.
Madaukakinsa, kasīda al-Burda don yabon Annabi Muhammad (S.A.W), yana daya daga cikin waqoqin Musulunci da suka shahara wajen yabon Annabi (S.A.W) kuma a cikin harshen Larabci. kamar sauran waqan(qasidar) yabon sa mai suna Al Hamziyya.
Imaam Busayri
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.