Jump to content

Al Qadisiyya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Al Qadisiyya
Asali
Lokacin bugawa 1981
Asalin suna القادسية
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Misra da Irak
Characteristics
Genre (en) Fassara historical drama (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Salah Abu Seif
'yan wasa
External links

Al Qadisiyya fim ne na wasan kwaikwayo na Iraqi a shekarar 1981 wanda Salah Abu Seif ya bada Umarni. An shigar da shi a cikin 12th Moscow International Film Festival .[1] An shirya fim ɗin mai tarihi tare da Masar da Sashen Cinema da Theatre na Iraki.[2]

Fim ɗin yana nuna yakin al-Qadisiyyah, wanda rundunar musulunci ta Sa'ad bn Abi Waqqas (bayan rasuwar Al-Muthanna bn Haritha ) ta kawo karshen daular Sassanid tare da fatattakar sojojin Farisa na Rostam Farrokhzad.[2]

Ƴan wasan shirin

[gyara sashe | gyara masomin]

An kiyasta kudin samar da kayayyakin da ya kai dinari miliyan 4 na Iraqi, a lokacin dai dai ya ke da dala miliyan 15. Shi ne fim din Larabawa mafi tsada a tarihi a lokacin.[3][4]

  1. "12th Moscow International Film Festival (1981)". MIFF. Archived from the original on 21 April 2013. Retrieved 25 January 2013.
  2. 2.0 2.1 "Al Qadisiya". El Cinema. Retrieved 6 June 2021.
  3. "تحول اكبر انتاج سينمائي الى أكثر فيلم مغمور في تاريخ السينما العربية". Eye on Cinema. December 21, 2019. Archived from the original on 4 October 2020. Retrieved 6 June 2021.
  4. Davis, Eric (2005). Memories of State: Politics, History, and Collective Identity in Modern Iraq. Berkeley: University of California Press. ISBN 978-9953-36-242-7. Retrieved 6 June 2021.

Hanyoyin Hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]