Alexander Lukashenko
Alexander Grigoryevich Lukashenko (Harshen-be|Алякса́ндар Рыго́равіч Лукашэ́нка|translit=Alyaksandr Ryhoravich Lukashenka, Aljaksandar Ryhoravič Lukašenka in the Belarusian Latin alphabet, (IPA-be|alʲaˈksand(a)r rɨˈɣɔravʲitʂ lukaˈʂɛnka); Harshen-rus|Алекса́ндр Григо́рьевич Лукаше́нко||ɐlʲɪˈksandr ɡrʲɪˈɡorʲjɪvʲɪtɕ ɫʊkɐˈʂɛnkə); An haife shi a (30 ga watan Augusta 1954) Dan siyasan kasar Belarus ne kuma Shugaban kasar mai ci a yanzu wanda aka kafata tun 20 Yuli 1994.[1] Kafin fara shiga harkokin siyasarsa, Lukashenko yayi aiki a match darekta na wata gona mallakar jihar (kolkhoz) kuma ya zauna na wani lokaci da dakarun sojin iyaka na kasar Soviet da kuma Sojojin Soviet. Shi kadai ne mataimaki da yaki yardar zaben samun yancin kasar Belarus daga gwamnatin Soviet Union.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Belarus – Government". The World Factbook. Central Intelligence Agency. 18 December 2008. Archived from the original on 10 December 2008.