Alice Bailey
Appearance
Alice Bailey | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Alice La Trobe-Bateman |
Haihuwa | Manchester, 16 ga Yuni, 1880 |
ƙasa |
Birtaniya Tarayyar Amurka |
Mutuwa | New York, 15 Disamba 1949 |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Frederic Foster La Trobe-Bateman |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci da astrologer (en) |
lucistrust.org… |
Alice Ann Bailey (an haifeta ranar 16 ga watan Yuni, 1880 - Ta mutu 15 ga watan Disamba, 1949) ta rubuta littattafai sama da ashirin da huɗu akan Koyarwar Hikima mara tsufa ( falsafar falsafa da ruhaniya mai amfani). Ta yi rubutu game da Malaman Hikima da kuma ra'ayin fitowar su a hankali a cikin duniyar zamani.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.