Jump to content

Alice Nwosu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Alice Nwosu
Rayuwa
Haihuwa 24 Disamba 1984 (39 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a dan tsere mai dogon zango da middle-distance runner (en) Fassara
sunan alice

Alice Nwosu (an haife ta ranar 24 ga watan Disamba, 1984). `ƴar tseren Najeriya ce mai ritaya wacce ta kware a tseren mita 400 da 800.

Ta kare a matsayi na biyar a tseren mita 800 a gasar Afrika ta shekarar 2003, ta samu lambar azurfa a tseren mita 4 × 400 a gasar cin kofin Afrika na shekarar 2006, ta kuma yi gasar mita 400 a gasar cin kofin Afrika ta a shekarar 2006 ba tare da kai wasan karshe ba.

Mafi kyawun lokacinta a gasar shine 53.05 seconds, wanda aka samu a cikin a watan Maris a shekarar 2002 a Bamako; da mintuna 2:02.79, wanda aka samu a watan Yuli shekara ta 2001 a Legas. [1]