Alix Lapri
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Cikakken suna | Alexus Lapri Geier |
| Haihuwa |
Topeka (en) |
| ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Mazauni |
Atlanta Georgia |
| Harshen uwa | Turanci |
| Karatu | |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | mawaƙi, jarumi da mai rubuta waka |
| Artistic movement |
rhythm and blues (en) pop music (en) |
| Kayan kida | murya |
| IMDb | nm4821684 |
Alix Lapri (an haife ta ranar 7 ga watan Nuwamba, 1996) mawaƙiyar Ba'amurka ce marubuciyar waƙa, kuma 'yar wasan kwaikwayo. An haife ta a garin Topeka, Lapri ta shiga cikin nunin ƙwazo da yawa a lokacin ƙuruciyarta. Ta bayyana Effie Morales akan shirin din Power da kuma "it's sequel" da "spin-off", Power book II: Ghost da sauran su.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.