Alkasim
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Makkah, ga Janairu, 598 |
| Mutuwa | Makkah, 601 |
| Makwanci |
Jannat al-Mu'alla (mul) |
| Ƴan uwa | |
| Mahaifi | Muhammad |
| Mahaifiya | Khadija Yar Khuwailid |
| Ahali | Ibrahim ɗan Muhammad, Abdullahi ɗan Muhammad, Zainab yar Muhammad, Rukayyah, Ummu Kulthum da Fatima |
| Yare | Ahl ul-Bayt |
| Sana'a | |
| Imani | |
| Addini | Musulunci |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Alkasim bn Muḥammad (Larabci: القاسم بن محمد) shi ne babba a cikin 'ya'yan Annabi Muhammad S.A.W ya haifa da Khadija bint Khuwaylid. Ya rasu a shekara ta 601 CE (kafin shelar annabcin mahaifinsa a shekara ta 609), bayan haihuwarsa ta uku,[1] kuma an binne shi a makabartar Jannatul Mu'alla, Makka. Ibn Majah ya ambaci cewa ya rasu ne kafin ya cika shekarun nono[2].
'Yan uwansa
[gyara sashe | gyara masomin]- Abd Allah ibn Muhammad
- Ibrahim ibn Muhammad
- Zainab bint Muhammad
- Ruqayya bint Muhammad
- Umm Kulthum bint Muhammad
- Fatimah al-Zahra