Amandla (fim)
Appearance
Amandla (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2022 |
Asalin harshe |
Turanci Afrikaans Harshen Zulu |
Ƙasar asali | Afirka ta kudu da Kanada |
Distribution format (en) | video on demand (en) |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) da police film (en) |
During | 106 Dakika |
Direction and screenplay | |
Darekta | Nerina De Jager (en) |
'yan wasa | |
External links | |
Amandla fim ne na shekarar 2022 wanda Nerina De Jager ta ba da Umarni kuma ta rubuta. Taurarin shirin sun haɗa da Lemogang Tsipa, Thabo Rametsi da Israel Matseke-Zulu. An saki fim ɗin a ranar 21 ga watan Janairu, 2022, akan Netflix.[1][2][3]
Yan wasan kwaikwayo
[gyara sashe | gyara masomin]- Lemogang Tsipa a matsayin Impi
- Thabo Rametsi a matsayin Nkosana
- Israel Matseke-Zulu a matsayin Shaka (a matsayin Israel Makoe)
- Charlie Bouguenon a matsayin Drill Sajan
- Jaco Muller a matsayin Klein
- Jacques Pepler a matsayin Rookie 1
- Liza Van Deventer a matsayin Elizabeth
- Marnitz van Deventer a matsayin Pieter
- Lucky Koza a matsayin jami'in Lekgalagadi
- Rowlen Ethelbert von Gericke a matsayin Simon
- Paballo Koza a matsayin Phakiso
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Amandla (2022) Review: Unleashes the True Meaning of Power". Leisure Byte. 21 January 2022. Retrieved 2022-01-21.
- ↑ "'Amandla' Ending, Explained: What Happens To Impi & Nkosana?". Digital Mafia Talkies. 22 January 2022. Retrieved 2022-01-23.
- ↑ "Where was Amandla Filmed? Is it a True Story?". The Cinemaholic. 22 January 2022. Retrieved 2022-01-23.