American Airlines

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

American Airlines (da harshen Hausa: Sifirin jirgin sama na Amurka) kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Fort Worth, a ƙasar Tarayyar Amurka. An kafa kamfanin a shekarar 1926. Yana da jiragen sama 941, daga kamfanonin Airbus, Boeing da Embraer.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]