Jump to content

Amin Yop Christopher

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Amin Yop Christopher
Rayuwa
Haihuwa 6 Disamba 1993 (30 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a Mai wasan badminton
Nauyi 62 kg
Tsayi 180 cm

Amin Yop Christopher (an haife ta ne 6 ga watan Disamba 1993) yar wasan badminton ce yar asalin kasar Najeriya ne. Ta shiga cikin manyan lamurran badminton a matakin gida da na duniya. Ta lashe lambar zinare a gasar cin kofin Afirka ta shekarar 2019 a Badminton don rukunin kungiyar Mixed team wanda ya gudana a Casablanca, Maroko.

Kariyan wasa

[gyara sashe | gyara masomin]

A shekarar 2017, Amin Yop Christopher ta lashe lambobin tagulla a Gasar Ivory Coast International Badminton Championship]] a wasan mata biyu tare da Grace Atipaka wacce ita ma ta lashe tagulla a gasar. [1]

  1. "Grace Atipaka". bwf.tournamentsoftware.com. Badminton World Federation. Retrieved 14 October 2016.