Anthony John Valentine Obinna
Appearance
|
| |||||
26 ga Maris, 1994 - ← Mark Onwuha Unegbu (en) Dioceses: Roman Catholic Archdiocese of Owerri (en)
1 ga Yuli, 1993 - ← Mark Onwuha Unegbu (en) Dioceses: Roman Catholic Archdiocese of Owerri (en) | |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa | Emekukwu, 26 ga Yuni, 1946 (79 shekaru) | ||||
| ƙasa | Najeriya | ||||
| Karatu | |||||
| Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya Harshen, Ibo | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a |
Catholic priest (en) | ||||
| Imani | |||||
| Addini | Cocin katolika | ||||


Anthony John Valentine Obinna (an haife shi ranar 26 ga watan Yunin, shekara ta alif dari tara da arba'in da shida 1946 a Emekukwu, Jihar Imo, Najeriya ) wani limamin Najeriya ne kuma babban Bishop na Owerri daga ranar 26 ga watan Maris 1994 har zuwa ranar 6 ga watan Maris 2022.[1]
Tarihin Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An naɗa shi a matsayin firist a shekarar 1972, ya shiga cikin Diocese na Owerri.
John Paul II ya naɗa shi a matsayin Bishop na Diocese na Owerri a shekarar 1993. Bishop Carlo Maria Viganò ya keɓe shi a ranar 4 ga watan Satumba mai zuwa. A ranar 26 ga watan Maris 1994 aka naɗa shi a matsayin Archbishop na farko na Owerri.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Shafi na Archdiocese na Saurímo akan Yanar Gizo na Taron Episcopal Angolan