Anti-balaka
Anti-balaka | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Iri | militia (en) |
Ƙasa | Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya |
Mulki | |
Hedkwata | Bossangoa (en) |
Anti-balaka kungiyar yan ta'adda ce a kasar Afirka ta Tsakiya (ƙasa) wadda mabiyan ta duka Kiristoci ne.[1] Haka ma wasu shugabannin coci a kasar sun goyi bayan gun-gun[2] da kuma mabiya imanin Tony Blair[3][4] Ankafa gungun ta'addancin ne banyan Michel Djotodia ya hau mulkin kasar a shekarar 2013.[5] Kungiyar kare hakkin Dan Adam ta Amnesty International tace yan kungiyar ta Anti-balaka suna tursasa ma Musulmai shiga addinin Kiristanci a shekarar 2015.[6] Anti-balaka ta kuma yi garkuwa da mutane, ta kone gidajen musulmai, ta kuma binne mata da rayukan su a bainar jam'a yayin da akeyin wasu shagulgula.[7]
Bayanai
[gyara sashe | gyara masomin]Anti-balaka kungiya ce da aka kafata domin in yaki da takwarar ta ta Seleka (kungiyar yan bindiga ta musulmai da suke yaki a kasar Afrika ta Tsakiya). [8] Anti-balaka Asalin Sunan Anti-balaka na nufin "A kawar da takobi" ko "A kauda alburusai" a harsunan ƙasar na Sango da Mandja.[9]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Christian militias take bloody revenge on Muslims in Central African Republic". Guardian. 10 March 2014. Retrieved 29 January 2018.
- ↑ "There are no Christian militias killing Muslims in the Central African Republic". Aid to the Church in Need. Archived from the original on 7 May 2019. Retrieved 26 September 2016.
- ↑ Emily Mellgard. "What is the Antibalaka?". tonyblairfaithfoundation. Archived from the original on 26 December 2016. Retrieved 26 September 2016.
- ↑ Andrew Katz (May 29, 2014). "'A Question of Humanity': Witness to the Turning Point In Central African Republic". Time.
- ↑ C.Africa militia is an enemy of peace: French commander Archived 2016-03-14 at the Wayback Machine, apa.az, recovered 14 March 2014
- ↑ Central African Republic: Unprotected Muslims forced to abandon religion, Amnesty International UK (July 31, 2015).
- ↑ Esslemont, Tom. "Witch burning rebels stoke Central African Republic violence". U.S. (in Turanci). Retrieved 2018-04-11.
- ↑ key players retrieved 18 January 2013
- ↑ Smith, David (22 November 2013) Unspeakable horrors in a country on the verge of genocide The Guardian, Retrieved 23 November 2013