Tony Blair

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Tony Blair a shekara ta 2009.

Tony Blair ɗan siyasan Birtaniya ce. An haife shi a shekara ta 1953 a Edinburg, Birtaniya. Tony Blair firaministan Birtaniya ne daga Mayu 1997 zuwa Yuni 2007 (bayan John Major - kafin Gordon Brown).