Gordon Brown
Jump to navigation
Jump to search
Gordon Brown ɗan siyasan Birtaniya ne. An haife shi a shekara ta 1951 a Giffnock, Scotland, Birtaniya. Gordon Brown firaministan Birtaniya ne daga Yuni 2007 zuwa MAYU 2010 (bayan Tony Blair - kafin David Cameron.[1][2]