David Cameron

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
David Cameron a shekara ta 2010.

David Cameron ɗan siyasan Birtaniya ce. An haife shi a shekara ta 1956 a Marylebone, London, Birtaniya. David Cameron firaministan Birtaniya ne daga Mayu 2010 zuwa Yuli 2016 (bayan Gordon Brown - kafin Theresa May).