Firayim Minista na United Kingdom
Firayim Minista na United Kingdom (akan kintse sunan zuwa FM) da turanci Prime Minister PM shine ko itace shugaba na gwamnatin United Kingdom. Firayim Minista ne ke jarragamar ayyukan zartarwa da na majalisa, tare da Kabinet din gwamnatin, (wadanda suka hada da dukkanin manyan ministoci, wanda yawancinsu shugabani ne a hukumomin gwamnati) sukan hadu don bada bahatsi akan kudurorinsu da ayyukansu ga Monarch, da kuma ga Parliament, da jam'iyyar siyasa da kuma ga electorate. Ofishin firayim Minista itace daya daga cikin Babban Ofisoshi na Kasar. Firayim Minista maici shine, Boris Johnson, kuma shugabar Jam'iyar Conservative, Sarauniya ce ta zabe ta a 24 ga watan Yulin 2019.[1]
Tsoffin Firayim minista na Ingila[gyara sashe | gyara masomin]
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ Cite web | url=https://www.gov.uk/government/ministers/prime-minister | title=Prime Minister - GOV.UK
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.