Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rishi Sunak
5 ga Yuli, 2024 - ← Keir Starmer 4 ga Yuli, 2024 - District: Richmond and Northallerton (en) Election: 2024 United Kingdom general election (en) 25 Oktoba 2022 - 5 ga Yuli, 2024 ← Liz Truss - Keir Starmer → 25 Oktoba 2022 - 5 ga Yuli, 2024 ← Liz Truss 25 Oktoba 2022 - 5 ga Yuli, 2024 ← Liz Truss 25 Oktoba 2022 - 5 ga Yuli, 2024 ← Liz Truss 24 Oktoba 2022 - ← Liz Truss 13 ga Faburairu, 2020 - 5 ga Yuli, 2022 ← Sajid Javid - Nadhim Zahawi (en) → 12 Disamba 2019 - 30 Mayu 2024 District: Richmond (Yorks) (en) Election: 2019 United Kingdom general election 24 ga Yuli, 2019 - 13 ga Faburairu, 2020 ← Liz Truss - Stephen Barclay → 2019 - 9 ga Janairu, 2018 - 24 ga Yuli, 2019 ← Marcus Jones (en) - Luke Hall (en) → 8 ga Yuni, 2017 - 6 Nuwamba, 2019 District: Richmond (Yorks) (en) Election: 2017 United Kingdom general election (en) 7 Mayu 2015 - 3 Mayu 2017 District: Richmond (Yorks) (en) Election: 2015 United Kingdom general election (en) Rayuwa Haihuwa
Southampton , 12 Mayu 1980 (44 shekaru) ƙasa
Birtaniya Ƙabila
British Punjabis (en) Harshen uwa
Turanci Ƴan uwa Mahaifi
Yashvir Sunak Mahaifiya
Usha Sunak Abokiyar zama
Akshata Murty (ga Augusta, 2009 - Ƴan uwa
Karatu Makaranta
Jami'ar Stanford 2006) Stanford Graduate School of Business (en) Lincoln College (en) 2001) : Philosophy, Politics and Economics (en) Winchester College (en) Matakin karatu
Master of Business Administration (en) Harsuna
Turanci Harshen Hindu Harshen Punjab Sana'a Sana'a
ɗan siyasa da financial analyst (en) Tsayi
170 cm Wurin aiki
Landan Employers
The Children's Investment Fund Management (en) Goldman Sachs (mul) (2001 - 2004 ) Kyaututtuka
Imani Addini
Hinduism (en) Jam'iyar siyasa
Conservative Party (en) IMDb
nm7320103
rishisunak.com
Rishi Sunak
Rishi Sunak
Rishi Sunak
Rishi Sunak
Rishi Sunak
Rishi Sunak ( / ˈrɪ ʃ ɪ ˈs uːnæk / ; _ an haife shi 12 ga watan Mayu shekarar 1980) ɗan siyasan Burtaniya ne wanda ya yi aiki a matsayin Firayim Minista na Burtaniya kuma Jagoran Jam'iyyar Conservative tun Oktoba a shekarar 2022. Ya kasance Chancellor of Exchequer daga 2020 zuwa 2022 kuma Babban Sakataren Baitulmali daga shekarar 2019 zuwa shekarar 2020. Ya kasance memba na Majalisar (MP) na Richmond (Yorks) tun daga 2015.