Boris Johnson
Alexander Boris de Pfeffel Johnson (an haife shi a 19 Yuni 1964) Dan'siyasan Biritaniya ne, tsohon ma'aikacin jarida kuma ayanzu shine Firayim Minista na United Kingdom kuma Shugaban Jam'iyar Conservative Party tun a watan Yulin 2019.[1] Yakasance Member of Parliament (MP) dake wakiltar Uxbridge da Kudancin Ruislip tun 2015, ya kuma riƙe MP na Henley daga 2001 zuwa 2008. Shine kuma Mayor na London dga 2008 zuwa 2016, sannan Foreign Secretary daga 2016 zuwa 2018. Johnson dai ana ganin sa amatsayin one-nation conservative da kuma dangnta shi da gudanar da siyasa wanda take economically kuma socially liberal.
An haife shi a New York City daga gidan masu hannu da shuni, Johnson yayi karatu a European School, Brussels I, Ashdown House, da Eton College. Ya karanci Classics a Balliol College, Oxford, inda aka zaɓe shi President of the Oxford Union a 1986. Ya fara gudanar da harkar rayuwarsa amatsayin ma'aikacin jaridar The Times amma sai aka kore shi da cusa wani magana ta karya. Daga nan yakoma The Daily TelegraphTemplate:'s mai rahoto daga Brussels.
Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]
- ↑ Lawless, Jill; Kirka, Danica (23 July 2019). "Boris Johnson chosen as new UK leader, now faces Brexit test". AP NEWS. Unknown parameter
|access-date=
ignored (help)