John Major

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
John Major.

John Major ɗan siyasan Birtaniya ce. An haife shi a shekara ta 1943 a Sutton, Surrey, Birtaniya. John Major firaministan Birtaniya ne daga Nuwamba 1990 zuwa Mayu 1997 (bayan Margaret Thatcher - kafin Tony Blair).