Arshad Warsi
Appearance
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Mumbai, 19 ga Afirilu, 1968 (56 shekaru) |
ƙasa | Indiya |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama |
Maria Goretti (en) ![]() |
Ahali |
Anwar Hussain (en) ![]() |
Karatu | |
Harsuna | Harshen Hindu |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, mawaƙi, mai tsara fim da ɗan wasan kwaikwayo |
Kyaututtuka |
gani
|
Kayan kida | murya |
Imani | |
Addini | Musulunci |
IMDb | nm0451174 |
arshadwarsi.net |
Arshad Hussain Warsi (an haifeshi ranar 19 ga Afrilu 1968) ɗan wasan Indiya ne wanda ke fitowa a cikin fina-finan Hindu. Shi ne mai karɓar lambobin yabo da yawa da suka haɗa da lambar yabo ta Filmfare daga zaɓe guda biyar kuma an san shi da yin aiki a nau'ikan fim daban-daban.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.