Jump to content

Arthur Melo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Arthur Melo
Lua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.
Rayuwa
Cikakken sunaArthur Henrique Ramos de Oliveira Melo
HaihuwaGoiânia (en) Fassara, 12 ga Augusta, 1996 (30 shekaru)
ƙasaBrazil
Karatu
HarsunaPortuguese language
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Goiás Esporte Clube (en) Fassara2008-2010
  Grêmio FBPA (en) Fassara2010-2015
  Brazil national under-17 football team (en) Fassara2013-201371
  Grêmio FBPA (en) Fassara2015-2018352
  Kungiyar kwallon kafa ta kasa ta Brazil2018-2022221
  FC Barcelona2018-2020483
  Juventus2020-ga Augusta, 2026421
  Liverpool F.C.2022-1 ga Yuni, 202300
  ACF Fiorentina (en) Fassara22 ga Yuli, 2023-30 ga Yuni, 2024332
  Girona FCga Janairu, 2025-ga Yuni, 2025150
  Grêmio FBPA (en) Fassaraga Augusta, 2025-30 ga Yuni, 2026311
  Santos F.C. (en) Fassaraga Augusta, 2026-
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga tsakiya
Lamban wasa29
Nauyi66 kg
Tsayi171 cm
IMDbnm10700740

Arthur Henrique Ramos de Oliveira Melo [1] (an haifeshi ranar 12 ga watan Agusta, 1996), wanda aka sani da Arthur Melo, ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Brazil[2] wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar kwallon kafar Fiorentina[3] a serie A ta Italiya a matsayin aro daga Juventus.[4][5]

An haife shi a Goiânia, Arthur ya fara aikinsa da Grêmio, kuma ya lashe Copa Libertadores a Shekaran 2017. Ya rattaba hannu kan Barcelona a kan kuɗin farko na Yuro miliyan 31 a 2018. Arthur ya koma ƙungiyar Juventus ta kasar Italiya a Shekaran 2020. Ya koma Liverpool don kakar Shekaran 2022-2023 a matsayin aro amma ya buga wasa daya kacal a kungiyar ta farko, inda ya zo a madadinsa a minti na 77 a wajen Napoli a gasar zakarun Turai.

Arthur ya fara buga wasansa na farko akasar Brazil a shekarar 2018 bayan da kungiyar matasan kasar Brazil ta yi wa kungiyar a matakin kasa da shekara 17. Daga baya ya kasance cikin tawagar da ta lashe 2019 Copa América.

  1. ↑ https://www.foxsports.com/soccer/arthur-3-player
  2. ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-10-27. Retrieved 2023-10-27.
  3. ↑ https://www.sofascore.com/player/arthur/794927
  4. ↑ https://fbref.com/en/players/48b3dd60/Arthur-Melo
  5. ↑ https://www.transfermarkt.com/arthur-melo/profil/spieler/362842