Asha Negi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Asha Negi
Asha Negi at 13th Indian Telly Awards 2014.jpg
Negi in 2014
Haihuwa (1989-08-23) 23 Ogusta 1989 (shekaru 32)[1]
Dehradun, Uttarakhand, India[2]
Aiki
Shekaran tashe 2010–present
Shahara akan Pavitra Rishta
Nach Baliye
Baarish
Partner(s) Rithvik Dhanjani (2013–2020) [3]

Asha Negi (an haife ta a ranar 23 ga watan Agusta na shekarar 1989) ’yar fim din Indiya ce. An fi saninta da taka rawar da tayi a matsayin Purvi Deshmukh a cikin shahararren wasan kwaikwayo na tashar Zee TV Pavitra Rishta da kumawasan kwaikwayo na Star Plus. A shekarar 2019, ta fara yin shuhurarta a zamance da shirin Balaish Telefilms da aka samar da Baarish a matsayin Gauravi Karmakar inda ta kishiyanci Sharman Joshi.

Kuruciya[gyara sashe | Gyara masomin]

Haihuwar Negi da kuma girman ta duk a garin Dehradun, Uttarakhand ne. Iyayenta su ne Malam LS. Negi da Beena Negi. A shekarar 2009, an nadata sarauniyar kyau ta garin su Miss Uttarakhand 2009.[ana buƙatar hujja] A ƙarshe ta koma Mumbai don shiga harkar fim.

Rayuwar Iyali[gyara sashe | Gyara masomin]

Negi ta fara alaƙar soyayya da abokin aikinta da ya fito a matsayin Pavitra Rishta wato coster cikin shirin Rithvik Dhanjani da aka sake a shekarar 2013, amma sun rabu a cikin watan Mayu 2020.

Negi a taron ƙaddamar da Pavitra Rishta post tsalle a cikin 2013.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. "Rithvik Dhanjani's message for Asha Negi on her birthday is worth a read. See photo". 24 August 2017. Archived from the original on 7 May 2019. Retrieved 22 May 2019.
  2. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named toi1
  3. "Rithvik Dhanjani and Asha Negi promote 'Nach Baliye 6' – The Times of India". Timesofindia.indiatimes.com. 13 October 2013. Archived from the original on 14 February 2017. Retrieved 16 March 2014.