Atef El Tayeb

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Atef El Tayeb
Rayuwa
Haihuwa Sohag Governorate (en) Fassara, 26 Disamba 1947
ƙasa Misra
Harshen uwa Larabci
Mutuwa Kairo, 23 ga Yuni, 1995
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Cutar zuciya)
Karatu
Makaranta Cairo Higher Institute of Cinema
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a darakta
IMDb nm0246986

Atef El Tayeb ( Larabci: عاطف الطيب‎   ) (26 Disamba 1947 - 23 Yuni 1995) darektan fina-finan Masar ne. [1] Madadin fassarar sunansa sune: Atef Al-Tayeb da Attef El Taieb. Fina-finansa sun sha nuna irin gwagwarmayar da talakawa ke yi.[2]

Filmography[gyara sashe | gyara masomin]

A matsayin darakta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. kashf Al mastor(1994)
  2. Leila Sakhina (A Hot Night) (1994)
  3. Did el Hokouma (Against the Government) (1992)
  4. Nagi El-Ali (1991)
  5. El Heroob (Escape) (1988)
  6. The Innocent (1986)
  7. El Zamar (The Piper) (1985)
  8. Al Hob Fawk Habadet al Haram (Love on the Pyramids Plateau) (1984)
  9. The Cell (El-Takhsheeba) (1983)
  10. Sawak al-utubis (Bus Driver)(1982)

A matsayin mataimakin darakta[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Press kit for 23rd (Film) Festival of the 3 Continents, giving his year of birth and death on page 23
  2. "المصريين إلى أفلام وغادر على جناح يمامةعاطف الطيب البريء الذي ترجم آهات". Al Jazeera (in Arabic). 2020-06-29. Retrieved 2021-09-11.CS1 maint: unrecognized language (link)